Palermo (lafazi: /faleremo/ ko /paleremo/) birni ne, da ke a yankin Sisiliya, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin ƙasar yankin Sisiliya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2013, jimilar mutane miliyan ɗaya da dubu dari uku. An gina birnin Palermo a karni na takwas 8 kafin haifuwan annabi Issah.

Globe icon.svgPalermo
Flag of Palermo.svg Palermo-Stemma.svg
Palermo02 flickr.jpg

Wuri
Map of comune of Palermo (metropolitan city of Palermo, region Sicily, Italy).svg
 38°06′56″N 13°21′41″E / 38.115658°N 13.361262°E / 38.115658; 13.361262
Ƴantacciyar ƙasaItaliya
Autonomous region with special statute (en) FassaraSisiliya
Metropolitan city of Italy (en) FassaraMetropolitan City of Palermo (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 668,405 (2018)
• Yawan mutane 4,162.18 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Italiyanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 160.59 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Oreto River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 14 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Palermo city council (en) Fassara
• Mayor of Palermo (en) Fassara Leoluca Orlando (en) Fassara (1985)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 90100 da 90121–90151
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 091
ISTAT ID 082053
Italian cadastre code (municipality) (en) Fassara G273
Wasu abun

Yanar gizo comune.palermo.it
Palermo.