Anthony Eze Enwereuzor ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai ta 4 mai wakiltar mazaɓar Aba ta Arewa/Aba ta kudu a jihar Abia ƙarƙashin tutar jam'iyyar All Nigeria Peoples Party.[1][2]

Anthony Eze Enwereuzor
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Suna Anthony
Harsuna Turanci da Pidgin na Najeriya
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya
Ɗan bangaren siyasa All Nigeria Peoples Party

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Politics of zoning in Abia". The Nation. Retrieved 26 July 2015.
  2. "house of representatives federal republic of nigeria - National Assembly". National Assembly. 24 November 1999.[permanent dead link]