Aba ta Arewa
Karamar hukuma ce a najeriya
Aba ta Arewa karamar hukuma ce a garin Aba, jihar Abia, Najeriya . [1] A shekarar (1991) aka kafa karamar hukumar Aba ta Arewa. [2] Hedkwatar tana Eziama Uratta. [3] Yana daga cikin kananan hukumomin da suka hada da shiyyar Abia ta Kudu . [4] Yana cikin yankin kudu maso gabas geopolitical zone. Kabilar Igbo ne suka fi yawa a yankin. [4] Al'ummar yankin galibinsu Kiristoci ne kuma masu bautar gargajiya da Ibo da Ingilishi a matsayin harsunan da aka fi amfani da su.
Aba ta Arewa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Abiya | |||
Babban birni | Eziama Urata | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,534,265 (2006) | |||
• Yawan mutane | 110,185.43 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 23 km² | |||
Altitude (en) | 205 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1991 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 450 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +234 |
Garuruwa da kauyukan Aba ta Arewa sun hada da :
- Ogbor
- ụmụ ọla - egbelu
- ụmụ ọla - Okpulor
- Eziama
- Osusu
- Umuokoji
- uratta.[5]
Tattalin Arzikin Aba North
gyara sasheKaramar hukumar Aba ta Arewa gida ce ga shahararriyar kasuwar Ariaria International Market wacce ke daya daga cikin manyan kasuwannin Afirka. [6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://books.google.com/books?id=VCRZDwAAQBAJ&q=aba+north&pg=PA316
- ↑ https://www.nigeriagalleria.com/Nigeria/States_Nigeria/Abia/Brief-History-of-Abia-State.html
- ↑ https://www.finelib.com/listing/Aba-North-LGA/62170/
- ↑ 4.0 4.1 "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-24. Retrieved 2023-07-24.
- ↑ "List of Towns and Villages in Aba North LGA". Nigeria Zip Codes (in Turanci). 2014-02-14. Retrieved 2022-07-15.
- ↑ https://web.archive.org/web/20091007011423/http://www.nipost.gov.ng/PostCode.aspx