Anam Imo (an haife tane a ranar 30 ga watan Nuwamban shekaran 2000), itace yar wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya wacce a yanzu haka take buga wa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Rosengard na garin Damallsvenskan . Ta kuma wakilci kungiyar kwallon kafa ta kasar Najeriya a matakin mata masu buga kwallo na kasa da yan shekaru 20 .[1]

Anam Imo
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 30 Nuwamba, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 170 cm

Kariya gyara sashe

Klub din gyara sashe

A watan Maris na shekarar 2016, Imo ta zura kwallo daya tilo a cikin ragan kungiyar kwallon kafa ta Amazons ta Nasarawa, a wasan da suka sha kashi a hannun Najeriya karkashin kungiyar yan kwallan kafan Najeriya na yan shekaru 17, wanda hakan ya faru ne a cikin shirye-shiryen gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta duniya na yan kasa da shekaru 17 .[2]

Daraja a matakin duniya gyara sashe

Jihar Imo an gayyace su su buga wasan a cikin tawagar yan kwallan Najeriya, wannan gayyace daga babban kwach Christopher Danjuma. [3] A lokacin wannan kamfen dinne taci kwallo. [4]A lokacin gasar kofin kwallan kafa na 2016 mai suna Africa Women Cup of Nations, Imo suna cikin wadanda suka samar da babbar hadi a cikin tawagar su, wanda Florence Omagbemi ne ya hado tawagar.[5][6]

Kociya Thomas Dennerby ne ya sanya ta cikin jerin 'yan wasan karshe zuwa Kofin Matan WAFU na 2018 . A gasar, ta zira kwallaye a ragar kungiyar matan Togo a wasan karshe na rukuni. A watan Afrilu na 2018, Imo tana cikin sahun farko a wasan da Najeriya ta sha kashi a hannun Faransa a wasan sada zumunci a Le Mans.[7]

Lamban girma gyara sashe

  • Lamba– An bata lamban yabo akan cewa itace macen data fi kowacce mace a cikin kananan mata masu ta sowa. (wacce aka zaɓa)[8]

Manazarta gyara sashe