Alphonsus Longgap Komsol
Dan siyasar Najeriya
Alphonsus Longgap Komsol ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Shendam/Qua'anpan/Mikang Federal Constituency na jihar Filato. [1] [2] [3]
Alphonsus Longgap Komsol | |||
---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 ← Innocent Zeitet Tirsel - Kyale Isaac Kwallu → District: Mikang/Qua’an-Pan/Shendam | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1967 (57/58 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
A shekara ta 2023, an yi zargin cewa ya yi aiki saɓanin muradun jam’iyyarsa ta All Progressives Congress, wanda ya kai ga kaɗa kuri’ar rashin amincewa da ɓangaren matasansu.
Manazarta
gyara sashe- ↑ David (2022-01-02). "Grassroot sports promotes peaceful co-existence - Komsol, House of Reps member". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
- ↑ "Plateau North-central Group Seeks Longgap's Re-election – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-12-28.
- ↑ Nation, The (2019-12-22). "2023: Allow Buhari to concentrate - Longgap". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.