Alhaji Gero
Salisu Abdullahi "Alhaji" Gero (an haife shi a ranar 10 ga watan Oktoban shekarar alif ɗari tara da casa'in da uku 1993) dan wasan kwallon kafa ne a kasar Najeriya wanda kuma ke taka leda a matsayin dan wasan gaba na gungiyar Helsingborgs IF ta Sweden .
Alhaji Gero | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | jihar Kano, 10 Oktoba 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 17 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 185 cm |
Harkar Kwallon kafa
gyara sasheShekarun farko
gyara sasheGero ya fara buga kwallo a filin Kano kafin ya sanya hannu kan kwantiragin kwararrun sa na farko da El-Kanemi Warriors yana da shekaru sha shida. A shekara ta gaba ya koma Lobi Stars. [1] A lokacin kasuwar musayar 'yan wasa a tsakiyar kakar wasanni a watan Afrilun shekarar 2012, Gero ya koma Enugu Rangers daga Kaduna United, kuma ya zura kwallo a wasansa na farko a karawar da suka yi da Akwa United [2]wanda ya taimaka wa kungiyarsa ta tashi kunnen doki 1-1 wanda ya ba su damar samun nasara a wasan shekarar 2012 Nigeria Premier League.[3]
A watan Agusta na shekarar 2013, Gero ya sanya hannu kan yarjejeniya da Östers IF, ƙungiyar da aka koma Superettan don kakar wasan shekarar 2014 (mafi girma na 2 a Sweden).[4]
A cikin watan Disamba na shekarar 2014, kulob na Danish na Viborg FF ya ba da sanarwar cewa sun sanya hannu kan Alhaji a kyauta.[5] Ya buga wasanni goma sha biyar 15 kuma ya zura kwallo 1 a kakar wasa ta farko.
A ranar 16 ga Janairu 2016, Viborg FF da Gero sun amince su ƙare kwangilar bayan ɗan ƙaramin lokacin wasa.
Ahali da Dangi
gyara sasheAkwai kanin Gero mai suna Ahmad shi ma kwararren dan wasan kwallon kafa ne.
Jerin Wasanni Da Kwallaye
gyara sasheKulab
gyara sashe- As of 10 July 2019.[6]
Club | Season | League | National Cup | Continental1 | Other2 | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Östers | 2013 | Allsvenskan | 10 | 1 | 1 | 0 | — | — | 11 | 1 | ||
2014 | Superettan | 26 | 8 | 4 | 0 | — | 2 | 0 | 32 | 8 | ||
Total | 36 | 9 | 5 | 0 | — | 2 | 0 | 43 | 9 | |||
Viborg | 2014–15 | Danish 1st Division | 15 | 1 | 0 | 0 | — | — | 15 | 1 | ||
2015–16 | Danish Superliga | 8 | 0 | 2 | 2 | — | — | 10 | 2 | |||
Total | 23 | 1 | 2 | 2 | — | — | 25 | 3 | ||||
Östersund | 2016 | Allsvenskan | 22 | 3 | 4 | 2 | – | – | 26 | 5 | ||
2017 | 24 | 2 | 5 | 1 | 11 | 2 | – | 40 | 5 | |||
2018 | 9 | 1 | 2 | 1 | 1 | 0 | — | 12 | 2 | |||
2019 | 13 | 1 | 0 | 0 | – | — | 13 | 1 | ||||
Total | 68 | 7 | 11 | 4 | 12 | 2 | — | 91 | 13 | |||
Esteghlal | 2018–19 | Persian Gulf Pro League | 7 | 0 | 2 | 1 | 1 | 0 | — | 10 | 1 | |
Helsingborgs | 2019 | Allsvenskan | 0 | 0 | 0 | 0 | — | — | 0 | 0 | ||
Career total | 133 | 17 | 20 | 7 | 13 | 2 | 2 | 0 | 168 | 26 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "I will move from Enugu Rangers to Europe - Alhaji Gero". Weekly Trust. Archived from the original on 14 August 2013. Retrieved 19 November 2013.
- ↑ "Alhaji Gero excited with his first goal for Enugu Rangers". Goal.com. Retrieved 2012-09-24.
- ↑ "NPL Star of the Week: Alhaji Gero". MTNFootball. Archived from the original on 2016-02-06. Retrieved 24 September 2012.
- ↑ "Rangers' Alhaji Gero joins Swedish side Osters IF". Goal.com. 10 August 2013. Retrieved 6 February 2016.
- ↑ Audu, Sammy (2014-12-19). "Alhaji Gero vows to 'shake' Europe after Viborg switch". African Football. Retrieved 2023-10-12.
- ↑ "Nigeria - A. GERO - Profile with news, career statistics and history - Soccerway".