Al-Raed

Kungiyar kwallon kafa ta Saudiyya da ke Buraidah

Al Raed Saudi Football Club ( Larabci: نادي الرائدNādī ar-Rāʾid, "Pioneer Club") ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Saudiyya da ke Buraidah, kuma irinta ta farko a yankin Qassim na ƙasar Saudiyya.[1] Daya daga cikin fitattun wadanda suka kafa kungiyar kwallon shi ne Abdulaziz Al-Aboudi. An kafa kungiyar a cikin shekara ta 1954, Al Raed sun taka leda a lik na, Saudi Pro League, babban rukuni na ƙwallon ƙafa na kasar Saudiyya, tun 2008.

Al-Raed
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Saudi Arebiya
Mulki
Hedkwata Burayda (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1954
alraedclub.sa
wasa tsakanin al raed da taawoon
ronaldo a wasan al raed

Tawagar ta sami damar shiga gasar (Premier Saudi Arabia), a 1980–1981. Kungiyar ta fafata da Club K a wasan share fage da aka gudanar a birnin Riyadh . A shekara ta 1986 ita ce tawaga ta farko daga yankin Qassim da ta shiga gasar Premier ta Saudiyya. Tawagar ta maimaita wannan bajinta zuwa gasar Premier a karshen shekarun; 1989, 1992, 1998, 2002 da 2007. Tawagar karamar kungiyar Senyhassad ta isa kungiyoyin gasar Premier ta Saudiyya a shekarar 1999, da kuma a shekarar 2003.

Girmamawa

gyara sashe

Tawagar ta yanzu

gyara sashe

Kamar yadda na Saudi Professional League :

  • 1 GK Silviu Lung Jr. Romania
  • 4 DF Khaled Al-Khathlan Saudi Arabia
  • 6 MF Abdullah Majrashi Saudi Arabia
  • 7 MF Abdulmalek Al-Shammeri Saudi Arabia
  • 8 MF Yahya Al-Shehri Saudi Arabia
  • 9 FW Raed Al-Ghamdi Saudi Arabia
  • 10 MF Mohamed Fouzair Morocco
  • 11 FW Karim El Berkaoui Morocco
  • 12 DF Mohammed Salem Saudi Arabia
  • 14 MF Mansor Al-Beshe Saudi Arabia
  • 15 MF Omar Al-Kreidis Saudi Arabia
  • 16 MF Abdulaziz Al-Jebree Saudi Arabia
  • 17 FW Júlio Tavares Cape Verde
  • 18 MF Naif Hazazi Saudi Arabia
  • 19 DF Abdullah Al-Fahad Saudi Arabia
  • 20 FW Rakan Al-Dosari Saudi Arabia
  • 23 GK Ahmed Al-Rehaili Saudi Arabia
  • 27 MF Awadh Khamis Saudi Arabia
  • 28 DF Pablo Santos Brazil
  • 32 DF Mohammed Al-Dossari Saudi Arabia
  • 33 GK Mutlaq Al-Hurayji Saudi Arabia
  • 41 FW Nawaf Al-Sahli Saudi Arabia
  • 42 FW Anas Al-Zahrani Saudi Arabia
  • 44 MF Sultan Al-Farhan Saudi Arabia
  • 45 MF Yahya Sunbul Saudi Arabia
  • 50 GK Mashari Sanyoor Saudi Arabia
  • 66 DF Abdullah Al-Shaflut Saudi Arabia
  • 74 MF Abdulmohsen Al-Qahtani Saudi Arabia
  • 82 MF Alexandru Mitriță (on loan from New York City) Romania
  • 88 MF Damjan Đoković Croatia
  • 94 DF Mubarak Al-Rajeh Saudi Arabia

Wadanda ke zaman aro a wasu kungiyoyi

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "نادي الرائد". spl.com.sa. Archived from the original on 2016-01-06. Retrieved 28 December 2015.