Adjany Costa
Adjany da Silva Freitas Costa (an haife ta a shekara ta 1989) masaniya ce a fannin ilimin halittu 'yar ƙasar Angola kuma mai kiyayewa (Conservationist) daga Huambo wacce ta yi aiki a matsayin Ministar Al'adu, Yawon buɗe ido da Muhalli na Angola daga watan Afrilu zuwa watan Oktoba 2020.[1][2][3][4]
Adjany Costa | |||
---|---|---|---|
6 ga Afirilu, 2020 - 26 Oktoba 2020 - Jomo Fortunato (en) → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Adjany da Silva Freitas Costa | ||
Haihuwa | Huambo Province, 1989 (34/35 shekaru) | ||
ƙasa | Angola | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Algarve (en) Jami'ar Agostinho Neto Jami'ar Oxford Doctor of Philosophy (en) University of Bremen (en) University of Oviedo (en) Technical University of Angola (en) | ||
Harsuna | Portuguese language | ||
Sana'a | |||
Sana'a | environmentalist (en) da ɗan siyasa | ||
Kyaututtuka |
gani
|
Sana'a.
gyara sasheKiyayewa da muhalli.
gyara sasheCosta tana da digiri na biyu a fannin ilmin halitta da kuma PhD a cikin Ayyukan Kiyaye namun daji na Duniya daga Jami'ar Oxford.[1][2][5][6]
A cikin shekarar 2015, Costa tana cikin tafiya daga Angola zuwa garin Maun Botswana ta hanyar mokoro don nuna haɗin gwiwar kogin Okavango da tasirin yakin basasar Angola a kan yanayin ƙasar.[1][2][7] Wannan ya kafa tushen fim ɗin shekarar 2018. na gaskiya a cikin Okavango, wacce ta bayyana.[1][2][8][9][10]
Costa ta kasance ‘yar Afirkace da ta lashe lambar yabo ta Shirin Muhalli na Majalisar Ɗinkin Duniya na Matasan Duniya a shekarar 2019. saboda ba da shawararta na kare Okavango Delta.[11][12] An kuma ba ta lambar yabo ta farko ta Angolan a shekarar 2019.[13] Ta samu wannan ne don karramawa saboda aikin kiyaye al'umma tare da mutanen Luchaze na tsaunukan Angolan gabashin Angola da Okavango Delta.[14][15] Ita ce National Geographic Explorer.[16][17][18][19]
Aikin siyasa.
gyara sasheAn naɗa[20] ta a matsayin ministar al'adu, da yawon buɗe ido da muhalli a watan Afrilun 2020, tana da shekaru 30, wanda hakan ya sa ta zama minista mafi karancin shekaru a tarihin Angola.[2] Daga baya shugaba João Lourenço ya cire ta daga muƙami a watan Oktoba 2020, kuma ya riƙe ta a matsayin mai ba wa shugaban ƙasa shawara.[21][22][23]
Manazarta.
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 van Zyl, Melanie (2020-05-26). "'With Covid-19, See How Resilient Nature Is'". Forbes Africa (in Turanci). Retrieved 2021-03-05.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 2.3 2.4 "Who is Adjany Costa, the youngest minister in Angola's history?". VerAngola (in Turanci). Retrieved 2021-03-05.
- ↑ "WildCRU's Adjany Costa appointed as Angola's Minister of Culture, Tourism and the Environment | WildCRU" (in English). Retrieved 2021-03-05.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ https://www.unep.org/fr/node/26380
- ↑ "WildCRU's Adjany Costa appointed as Angola's Minister of Culture, Tourism and the Environment | WildCRU" (in English). Retrieved 2021-03-05.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ https://www.forbesafrica.com/current-affairs/2020/05/26/with-covid-19-see-how-resilient-nature-is/

- ↑ https://www.verangola.net/va/en/042020/Politics/19392/Who-is-Adjany-Costa-the-youngest-minister-in-Angola%27s-history.htm
- ↑ https://www.wildcru.org/news/adjany-costa-angola-minister-of-culture-tourism-education/
- ↑ UNEP. "Adjany Costa". Young Champions of the Earth - UN Environment Program (in Turanci). Retrieved 2021-03-05.
- ↑ "Young Champion of the Earth 2019: Adjany Costa". UNEP (in Turanci). UNEP. 2019-08-18. Retrieved 2021-08-30.
- ↑ "2019 Young champion for Africa receives civil award". UN Environment (in Turanci). 2019-11-13. Retrieved 2021-03-05.
- ↑ "Adjany Costa". National Geographic Expeditions (in Turanci). 2019-02-04. Retrieved 2021-03-05.
- ↑ UNEP (2019-09-17). "Young environmental prize winner for Africa is saving the world's last wild hotspots". Young Champions of the Earth - UN Environment Program (in Turanci). Retrieved 2021-03-05.
- ↑ "'Into the Okavango': Film Review | Tribeca 2018". The Hollywood Reporter (in Turanci). 2018-04-30. Retrieved 2021-03-09.
- ↑ http://www.unep.org/youngchampions/news/press-release/young-environmental-prize-winner-africa-saving-worlds-last-wild-hotspots
- ↑ https://www.hollywoodreporter.com/review/okavango-review-1106892
- ↑ https://www.verangola.net/va/en/102020/Politics/22488/Jo%C3%A3o-Louren%C3%A7o-exonerates-Adjany-Costa-from-her-position-as-Minister-of-Culture-Tourism-and-Environment.htm
- ↑ https://www.unep.org/fr/node/26380
- ↑ "João Lourenço exonerates Adjany Costa from her position as Minister of Culture, Tourism and Environment". VerAngola (in Turanci). Retrieved 2021-03-05.