Gundumar Huambo
Huambo Province Huambo lardin ne na Angola. Yana da fadin kasa na kilomita 34,270, yana daya daga cikin kananan lardunan da ke yankin tsakiyar kasar, kimanin kilomita 450 kudu maso gabas da babban birnin kasar, Luanda. Lardin yana da yawan jama'a 2,019,555 bisa ga ƙidayar 2014, wanda kashi 48% na cikin birane.[1]
Gundumar Huambo | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Angola | ||||
Babban birni | Huambo | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,019,555 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 58.92 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 34,274 km² | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | AO-HUA |
Kasa da yanayi
gyara sasheNazarin yawan jama'a
gyara sasheGwamnati
gyara sasheSufuri
gyara sasheNoma da samar da abinci
gyara sasheIlimi
gyara sasheRuwa da tsafta
gyara sasheMa'adinai
gyara sasheGwamnoni
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Resultados Definitivos Recenseamento Geral da População e Habitação - 2014". Instituto Nacional de Estatística, República de Angola. Archived from the original on 14 December 2019. Retrieved 3 May 2020.