Huambo birni ne, da ke a ƙasar Angola. Shi ne babban yankin Huambo. Huambo ya na da yawan jama'a 1,896,147, bisa ga ƙidayar 2014. An gina birnin Huambo a shekara ta 1912.

Huambo


Wuri
Map
 12°46′00″S 15°44′00″E / 12.766666666667°S 15.733333333333°E / -12.766666666667; 15.733333333333
Ƴantacciyar ƙasaAngola
Province of Angola (en) FassaraHuambo Province (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 665,564 (2014)
• Yawan mutane 255.1 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,609 km²
Altitude (en) Fassara 1,721 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 8 ga Augusta, 1912
cikin garin huambo
gida a huambo
Tsohon shagon Haumbo
Kasuwar Huambo Angola