Adebayo Adelabu
Dan siyasar nigeria
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Adebayo Adelabu (an haife shi a ranar 28 ga watan Satumba, 1970) shine tsohon mataimakin gwamna, na ayyukan Babban Bankin Najeriya da dan takarar gwamnan jihar Oyo ne na jam’iyyar All Progressives Congress na 2019.
Adebayo Adelabu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Ibadan, 28 Satumba 1970 (54 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Obafemi Awolowo |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Tarihin rayuwar
gyara sasheFarkon rayuwa
gyara sasheAn haifi Adelabu ga Aderibigbe Adelabu na rukunin Oke-Oluokun, Unguwar Kudeti a Ibadan. Kakansa Adegoke Adelabu ne .
Ilimi
gyara sasheAdelabu ya halarci makarantar firamare ta Gwamnatin Karamar Hukumar Ibadan, Agodi Ibadan daga 1976 zuwa 1982 da Lagelu Grammar School, Ibadan daga 1982 zuwa 1987.