Abubakar Mahdi

Dan siyasar Najeriya

Abubakar Mahdi an zaɓe shi a matsayin Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a jihar Bornon Najeriya a farkon jamhuriya ta huɗu a Najeriya, inda ya tsaya takara a ƙarƙashin jam'iyyar PDP. Ya fara aiki a ranar 29 ga watan Mayun shekarar 1999.[1]

Abubakar Mahdi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 - Omar Hambagda
District: Borno ta kudu
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003
District: Borno ta kudu
Rayuwa
Haihuwa Jihar Borno
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Bayan ya hau kujerar sa a Majalisar Dattawa an naɗa shi ɗaya daga cikin ƴan kwamitocin tsaro da leƙen asirin, Mataimakin Shugaban Ƙasa (Mataimakin Shugaban Ƙasa), (Power & Steel), (Federal Character), da Babban Birnin Tarayya.[2]

Manazarta

gyara sashe