Abubakar Aliyu Ibrahim

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Abubakar Aliyu Ibrahim (an haife shi a ranar 18 ga watan Nuwamban na shekra ta 1994) ya kasance ɗan was an kwallan kafa ta wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya, wanda ke buga wa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta KÍ Klaksvíkar wasa. [1]

Abubakar Aliyu Ibrahim
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 18 Nuwamba, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

Abubakar Aliyu ya fara wasa a matsayin kwantiragin da Ƙungiyar IK Start ta bashi a watan Fabrairun shekara ta 2017, inda daga ƙarshe kuma ya sanya hannun dindindin tare da kungiyar.

An ba da shi aro ga HamKam a kan 12 Maris din shekarar 2018 don sauran lokacin. [2] Ya sanya hannu har abada tare da kulob din a ranar 16 ga watan Agustan shekara ta 2018. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Steinars La Manga-tropp". ikstart.no (in Norwegian). IK Start. 21 February 2017. Retrieved 26 April 2017.
  2. TO NYE SPILLERE KLARE FOR 2018-SESONGEN‚ hamkam.no, 12 March 2018
  3. Ibrahim blir HamKam-spiller permanent Archived 2021-06-07 at the Wayback Machine, h-a.no, 16 August 2018

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe