Abu Dhar al-Ghifari
Sahabi
Ubu Dhar al-Ghifari ya kasance daya daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma shine na Hudu ko na biyar da yayi imani da Manzon Allah, asalin sunan shi shine Jundab dan Junada, ya kasance mutumin kabilar Banu Ghifar ne na Kinana. shine wanda yazo da yan garinsu dukkan su suka musulunta a gurin Annabi, ya rasu a shekaran 652 a wani daji dake Madina.
Abu Dhar al-Ghifari | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | جُنْدَب بن جُنادَة بن سُفيان ٱلْغِفَارِيّ ٱلْكِنَانِيّ |
Haihuwa | Hijaz, unknown value |
Mutuwa | Al-Rabadha (en) , 651 |
Ƴan uwa | |
Ahali | Unays ibn Junada al-Ghifarí al-Kinaní (en) da Amr ibn Abasa (en) |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | Mai da'awa, muhaddith (en) da Ɗan kasuwa |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Nasarar Makka yaƙin Hunayn Arab conquest of Egypt (en) Arab–Byzantine Wars (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |