Abel Tador

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Abel Tador (28 Oktoba 1984 - 14 Yuni 2009) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya.

Abel Tador
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 28 Oktoba 1984
ƙasa Najeriya
Mutuwa Niger Delta, 14 ga Yuni, 2009
Yanayin mutuwa kisan kai
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Warri Wolves F.C.2004-2005
Sharks FC2006-2007
Bayelsa United F.C.2008-2009
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Sana'a gyara sashe

Tador ya kasance kyaftin ɗin kungiyar Bayelsa United, kuma ya jagoranci ƙungiyarsa zuwa gasar Firimiya ta Najeriya a kakar 2008–09. Ya taɓa bugawa NPA da Sharks wasa.

Mutuwa gyara sashe

Sai dai ƴan sa'o'i kaɗan bayan da ƙungiyarsa ta lashe gasar, ƴan fashi da makami sun harbe Tador har lahira a yankin Niger Delta.[1][2][3]

Manazarta gyara sashe

  1. "Bayelsa star killed after title win". BBC Sport. 15 June 2009. Archived from the original on 18 June 2009. Retrieved 15 June 2009.
  2. Audu, Samm (15 June 2009). "Nigeria: Bayelsa Victory Marred As Skipper Abel Tador Is Shot Dead". Goal.com. Archived from the original on 18 June 2009. Retrieved 15 June 2009.
  3. "Bayelsa Utd captain shot dead after Nigeria league win". Soccerway. 15 June 2009. Archived from the original on 19 June 2009. Retrieved 15 June 2009.