Abdullahi Bala Lau
Abdullahi Bala Lau, wanda aka fi sani da Sheikh Bala Lau, Malamin Addinin Musulunci ne a Najeriya Malami, mai tafsiri, kuma mai wa’azi. Shi ne Shugaban Ƙungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'ah wa Ikamatus Sunnah.[1][2] Babbar Ƙungiyar Salafiyya a Najeriya[3] tun Disamba, shekara ta 2011.[4][5]
Abdullahi Bala Lau | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna | Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | Malamin addini |
Fafutuka | Salafiyya |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Rayuwa
gyara sasheSheikh Bala Lau haifaffen jihar Taraba ne. A shekarata 2020 daya daga cikin mujallar Najeriya ta bayyana cewa shugaban Izala ya mutu. [6][7]
Ayyuka
gyara sasheBala Lau memba ne na kwamitin amintattu da kuma kwamitin aiki na tsakiya Bala Lau shine Shugaban kungiyar Jama'atul Izalatul Bid'ah Wa Iqamatul Sunnah (JIBWIS) ta Kasa ta Najeriya. Ya kuma zama Jami'in Hulɗa da Jama'a (PRO) na kungiyar, yana da shekara 19, a jiharsa ta Taraba. An naɗa shi babban limamin masallacin Juma'a na Daubeli Juma'a na Yola ta arewa. Bayan wannan, ya zama memba na JIBWIS Kwamitin Zartarwa na ƙasa, ajin Wa’azi na ƙasa da kwamitin ƙaddamar da Shugaban. Bala Lau ya zama Mataimakin Shugaban ƙungiyar na ƙasa bayan rasuwar Sheikh Abubakar Ikara.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Nigeria: Sheikh Bala Lau Now Izala National Chair". allafrica.com. 16 December 2011. Retrieved 2020-12-24.
- ↑ "Sheikh Abdullahi Bala Lau – Sultan Foundation for Peace and Development". Archived from the original on 2021-05-12. Retrieved 2021-05-20.
- ↑ "Clottey interview with Sheikh Abdullahi Bala Lau, national chairman of Muslim Group JIBWIS | Voice of America - English". www.voanews.com.
- ↑ Day Izala regrouped in Kaduna[permanent dead link], Daily Trust, December 31, 2011.
- ↑ name="africascountry">Ochunu, Moses E. (25 January 2018). "Two Salafi Clerics Visit London". africasacountry.com. Retrieved 20 April 2020.
- ↑ "Is Renowned Islamic Scholar, Shaykh Bala Lau Dead?..." allnews.ng.
- ↑ Sharfadi, Basheer (May 10, 2020). "Sheikh Balalau yana nan a raye –Pantami".