Abdullah ɗan Rawahah
Abdullah Dan Rawahah Sahabi ne daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W. yana daya daga cikin sahabban annabin musulunci Muhammad [1] wanda aka kashe a yakin Mu'uta .
Abdullah ɗan Rawahah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Madinah, unknown value |
Mutuwa | Mu'tah (en) , 629 (Gregorian) |
Yanayin mutuwa | (killed in action (en) ) |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe da Soja |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Badar Yaƙin Uhudu Yaƙin gwalalo Yaƙin Khaybar Yakin Mu'tah |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheIbn Rawaha dan kabilar Banu Khazraj ne na larabawa . [2] A lokacin da rubutu ba sana’a ba ce, ya kasance marubuci kuma mawaƙi. [3]
Ya kasance daya daga cikin wakilan Ansar goma sha biyu wadanda suka yi mubaya'a kafin Hijira, daga baya kuma suka yada Musulunci zuwa Madina . Haka nan yana cikin mutane 73 da suka yi mubaya'a ga Muhammadu a Madina. An ce ya kasance a faɗake game da makircin Abd-Allah ibn Ubayy . [4]
Balaguron soja har zuwa mutuwa
gyara sasheAbdullahi bn Rawaha shi ne shugaba na uku a yakin Mu'uta, daga nan kuma aka kashe shi a lokacin yakin. [5] Ya kuma jagoranci nasa balaguron da aka fi sani da Yakin Abdullahi bn Rawaha, inda aka tura shi ya kashe Al-Yusayr bn Rizam.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Jafar al-Tayyar, Al-Islam.org, 2013-01-21
- ↑ The Sealed Nectar The Second ‘Aqabah Pledge Error in Webarchive template: Empty url. on sunnipath.com
- ↑ O My Soul, Death Is Inevitable, So It Is Better for You to Be Martyred Error in Webarchive template: Empty url., URL accessed 2009-09-30
- ↑ O My Soul, Death Is Inevitable, So It Is Better for You to Be Martyred Error in Webarchive template: Empty url., URL accessed 2009-09-30
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2006-06-30. Retrieved 2023-12-28.