Abdulkareem Baba Aminu
Abdulkareem Baba Aminu (An haife shi ranar 7 ga watan Yuli, 1977) a Kaduna. Dan jarida ne.
Abdulkareem Baba Aminu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Kaduna, 7 ga Yuli, 1977 (47 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida, marubin wasannin kwaykwayo, retail worker (en) , painter (en) da Mai kirkirar dabba mai siffar mutum |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.