Abba el mustapha
Abba el. mustapha an' haifeshi, a cikin shekara ta alif 1970 a jihar kano dake a ariwacin najeriya wanda akafi sani da El mustapha, shahararren jarumi ne a masa'antar Kannywood.[1][2][3]
Abba el mustapha | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Kano, 1978 (45/46 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan siyasa |
Haihuwa
gyara sashean hai feshi a ranar ashirin da daya 21 ga watan January shekara ta alif dari tara da saba'in da takwas 1978,a Unguwar Dandago dake, karamar Hukumar Gwale aJihar Kano Najeriya.
Aiki/Sana'a
gyara sasheDan siyasa, kuma jarumi, producer, mai shshirya finafinai, a masana'antar shirya finafinai ta kanny wood, Ya kuma shirya fina-finai da dama sannan kuma ya yi tauraro a cikin fina-finai da
karatu
gyara sasheEl mustapha yayi karatunsa na primary school da secondary a jihar Jihar Kano Kano yayi karatun sa na jami'a a kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano Polytechnic, inda ya yi digiri na biyu a fannin banki da kudi.[4][5]
Finafinai
gyara sashe- Hauwa kulu
- Uku sau Uku
- Tsakaninmu
- Sarki goma Zamani goma
- Jarumai
- Wutar kara
- Kamanni
Manazarta
gyara sashe- ↑ Arewa, Mune (2022-12-07). "Cikakken Tarihin Abba El-Mustapha". Manuniya (in Turanci). Retrieved 2023-07-29.
- ↑ Malumfashi, Muhammad (2023-07-19). "Gwamna Abba Yayi Sauyi da Nade-Naden Sababbin Mukamai a Gwamnatin Kano". Legit.ng - Nigeria news. Retrieved 2023-07-29.
- ↑ Bassey, Marshall (2023-07-19). "Ali Nuhu congratulates Abba El-Mustapha on appointment as executive secretary of Kano censors board". QED.NG (in Turanci). Retrieved 2023-07-29.
- ↑ Admin (2023-07-07). "Cikakken tarihin abba el-mustapha - Northernwiki Jaruman kannywood". Northernwiki (in Turanci). Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.
- ↑ Adeleye, Kunle (2021-12-09). "Biography Of Abba El-Mustapha: Age, Early Life, Family, Career, Award & Networth". GLAMSQUAD MAGAZINE (in Turanci). Retrieved 2023-07-29.