Aaron Samuel Olanare

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Aaron Samuel Olanare (An haife shi a shekara ta 1994) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2014 zuwa shekarar 2015.

Aaron Samuel Olanare
Rayuwa
Haihuwa Port Harcourt, 4 ga Yuni, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Shooting Stars SC (en) Fassara2010-20112315
Dolphin FC (Nijeriya)2011-201200
  Vålerenga Fotball (en) Fassara2012-2013151
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202012-201284
Sarpsborg 08 FF (en) Fassara2013-20142610
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2014-
Guangzhou City F.C. (en) Fassara2014-20163415
  PFC CSKA Moscow (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 99
Nauyi 88 kg
Tsayi 189 cm
Aaron
Aaron Olanare
Aaron Samuel Olanare a shekara ta 2016.
Aaron Olanare
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.