Ƙungiyar Ƙungiyoyin Wasannin Afirka
Ƙungiyar Ƙungiyoyin Wasannin Afirka ( a takaice: AASC ; French: Union des Confédérations Sportives Africaines, UCSA ; Larabci: أتحادية الكونفدراليات الرياضية الإفريقية ) kungiya ce ta kasa da kasa don wasanni a Afirka . Yanzu haka tana da hedikwata a Abuja, Nigeria. Tana gudanar da ayyukanta ne ta hanyar Babban Taro, wanda zai zama babbar hukuma da Hukumar Zartarwa, wacce ita ce bangaren zartarwa. Haka nan tana iya kafa kwamitoci na musamman ko na wucin gadi, idan akwai bukata, don taimaka mata wajen gudanar da ayyukanta.
Ƙungiyar Ƙungiyoyin Wasannin Afirka | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | sports organization (en) da international sport governing body (en) |
Mulki | |
Hedkwata | Yaounde |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 22 ga Yuli, 1983 |
ucsa-aasc.org |
Association of African Sports Confederations Union des Confédérations Sportives Africaines | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Sports federation |
Mamba na | 54 National Olympic Committees |
Harshen amfani | English, French |
Mulki | |
Hedkwata | Yaoundé, Cameroon |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 22 ga Yuli, 1983 |
ucsa-aasc.org |
Tarihi
gyara sasheAn kafa Ƙungiyar Ƙungiyoyin Wasannin Afirka a ranar 23 ga watan Yuli shekara ta 1983 a Abidjan, Ivory Coast. A zahiri, hedkwatar tana cikin Yaoundé, Kamaru.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Union des Confédérations Sportives Africaines (UCSA)". MaliWeb.net. Alou B. Haïdara. March 3,shekarar 2015.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- [ https://www.ucsa-aasc.org/ www.ucsa-aasc.org/[permanent dead link] ] / ha Gidan yanar gizon hukuma] (in English)