Kira Sana'a ce da ta kunshi amfani da karafa ko dalma wurin yin kere-keren kayayyakin amfani a gida ko gona ko wurin yaki da sauransu. Abubuwan da makera a garuruwan Hausawa suka fi kerawa su ne kamar wuka da sulke da Manjagara da gatari,da fatanya, da adda da sauransu. Wannan ne ya sa aikin kira yake da mahimmanci ga al'ummar Hausawa, idan aka kwatanta irin kayayyakin da suke kerawa ta hanyar kira, duk kusan kayayyaki ne masu amfani sosai musamman a zamanin da suka gabata, yayinda babu cigaba sosai a duniya. Ƙira tsohon al’amari ne a ƙasar hausa. Tarihi yana nuna cewa, Hausawa tun kafin zuwan shehu Ɗan Fofodio suna harkan ƙira[1].

Kira
historical profession (en) Fassara da sana'a
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na metalsmith (en) Fassara da metalworker (en) Fassara
Filin aiki ironwork (en) Fassara da blacksmithing (en) Fassara
Product, material, or service produced or provided (en) Fassara ironwork (en) Fassara
Yadda ake kira namiji حدّاد, Schmied, forgeron da kovač

Madauci, Ibrahim. (1968). Hausa customs. Isa, Yahaya., Daura, Bello. [Zaria]: Northern Nigerian Pub. Co. ISBN 978-169-097-6.OCLC 489903061.

Manazarta

gyara sashe
  1. Madauci, Ibrahim. (1968). Hausa customs. Isa, Yahaya., Daura, Bello. [Zaria]: Northern Nigerian Pub. Co. pp.30. ISBN 978-169-097-6.