Adda tana daga kayan aikin gida wadda ana amfani da ita wajen daddatsa abubuwa.

Wikidata.svgAdda
MuseeMarine-sabre-p1000456.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na sabre (en) Fassara
Ƙasa da aka fara Turai
takobi mai kama da adda

Kamar itace da kara da girbi, haka kuma ƴan'uwa Fulani suna amfani da ita wajen kiwon dabbobin su wato shanu har Tumaki da Awaki. Kamar idan sunje kiwo suna hawan bishiyoyi don sarowa shanu ganyen itatuwa da dai sauransu. Ana amfani da Adda gurin girbin amfanin gona da kuma saran itatuwa da sassabe.[1] kala-kala ce akwai babba akwai ƙarama.

Adda Fulani da suke kiwo da ita a cikin kube

ManazartaGyara

  1. "kayan aikin gona". rumbunilimi.com.ng. Retrieved 21 October 2021.