Fatanya

Ma'aikacine Wanda ake amfani dashi wajen yin Noma

Fatanya dai abu ce da ake amfani da ita wajen aikin gona, sannan kuma fatanya ta kasance ana noma da ita a gare, duk da akwai aikace-aikacen da ake da fatanya ba dole sai noma ba.[1]

Fatanya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na agricultural tool (en) Fassara
Amfani tillage (en) Fassara da weeding (en) Fassara
Suna a Kana くわ
MCN code (en) Fassara 8201.30.00

Amfanin fatanya gyara sashe

Fatanya tana da matuƙar amfani ga mutane musamman ma noman kar kara, wacce ita ce babban kayan aiki kuma mafi gara, tana da amfani kwarai kama daga sharan gona har ta kai da yin girbin amfanin gona.fatanya ta zama zakaran gwaji a fannoni da dama kai har ga masu yin aikin ƙwadago sukan yi anfani da ita. da kuma masu aikace-aikacen da suka danganci gina ramuka da dai sauransu.[2][3]

Manazarta gyara sashe

  1. "fatanya". ƙamus.com.ng. Retrieved 31 October 2021.
  2. https://ha.kasahorow.org/app/d/fatanya/en
  3. https://www.names.org/n/fatanya/about