Minjagara wani dogon ƙarfe ne mai yatsu a lallanƙwashe, wanda ake amfani dashi wajen sharan gona [1] da kuma sauran gyare-gyaren gida misali kwasar kwata, Bola da dai sauransu ataƙaice dai kawai aikin yaye-yaye akeyi dashi.

manjagaran yayar bola mai girma
Manjagara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na agricultural tool (en) Fassara da outdoors, garden and lawn item (en) Fassara
Amfani cleaning (en) Fassara, tillage (en) Fassara da harvest (en) Fassara
Kayan haɗi Karfe, plastic (en) Fassara da katako
Amfani wajen Manoma, gardener (en) Fassara da housewife (en) Fassara
Manjagara wanda galibi a gona ake amfani dashi

.

ƙaramin manjagara

Manazarta gyara sashe

  1. "Manjagara". Archived from the original on 17 April 2021. Retrieved 31 January 2022.