kauye wannan kalmar na nufin wuri na karkara, wanda galibin ababe na morewa rayuwa na zamani bai karasa wurin sosai ba.[1] A kauye akan samu bishiyoyi, gidaje na kasa, lambu, da daisauransu.

kauye

Manazarta gyara sashe

  1. Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.