Ɗawafi
Ɗawafi (larabci طواف, Ṭawāf; ma'ana zagaye turanci going about) na daga cikin ayyukan ibada a musulunci yayin ziyara. Lokacin aikin Hajji da Umrah, Musulmai na kewaye Kaaba (wanda shine mafi tsarkin wuri a musulunci) sau bakwai, ta bin hanya akasin-agogo.[1] Kewayewar na nuna hadin kan Musulmai a inda suke bauta wa Allah shi kadai, a sanda suke tafiya tare da juna suna kewaye Kaaba, suna zikirorin ga Ubangiji.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
Bayanai | ||||
Ƙaramin ɓangare na |
circumambulation (en) ![]() ![]() | |||
Wuri | ||||
|


Anazarci Gyara
- ↑ World Faiths, teach yourself - Islam by Ruqaiyyah Maqsood. 08033994793.ABA page 76
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.