Ɓaure
Ɓaure wata bishiya ce mai ɗimbin tarihi wadda take da amfani matuƙa wajen magunguna da sauransu, musamman ta ɓangaren lafiyar jikin Dan Adam. Kuma bishiyar Ɓaure tana daɗewa a doran duniya sosai don tana shekara fiye da ɗari (100). [1] Kuma ana amfani da sassaƙen Ɓaure wajen ƙarin Ni'imar ma'aurata. [2].
Ɓaure | ||||
---|---|---|---|---|
remarkable tree (en) | ||||
Bayanai | ||||
Individual of taxon (en) | Ficus virens (en) | |||
Ƙasa | Asturaliya | |||
Located in protected area (en) | Curtain Fig National Park (en) | |||
Heritage designation (en) | listed on the Queensland Heritage Register (en) | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Asturaliya | |||
State of Australia (en) | Queensland (en) | |||
Local government area of Queensland (en) | Tablelands Region (en) |
Haka kuma Bishiyar Ɓaure tana da tarihi a cikin Addinin Musulunci don har cikin Alqur'ani mai girma Allah maɗaukakin sarki ya ambace ta. [3]. Saboda haka bishiyar Ɓaure tana da amfani da yawan gaske har da ƴaƴanta ana amfani. Ana kuma anfani da saƙe-saƙin ta wajen yin wasu magungunan
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kenya ta hana sare bishiyar ɓaure da ta shafe shekaru 100". bbc hausa. 11 November 2020. Retrieved 27 June 2021.
- ↑ "Ni'imar jiki da Gyaran Aure". 13 November 2017. Retrieved 27 June 2021.
- ↑ "نوع التين المذكور في القرآن الكريم". 24 September 2020. Retrieved 27 June 2021.