Nwazuluwa Onuekwuke "Zulu" Sofola (22 ga watan Junairu zuwa 1935 – 5 Satumba 1995),[1] Itace mace ta farko yar Najeriya mai rubuta dirama kuma yar dirama.[2] Sofola kuma malamar jami'a ce kuma mace ta farko da tazama farfesa a farnin al'adu na Afrika.

Zulu Sofola
Rayuwa
Haihuwa Issele Ukwu, 22 ga Yuni, 1935
ƙasa Najeriya
Mutuwa 5 Satumba 1995
Karatu
Makaranta The Catholic University of America (en) Fassara Master of Arts (en) Fassara : drama fiction (en) Fassara
Southern Baptist Theological Seminary (en) Fassara
Virginia Union University (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a marubucin wasannin kwaykwayo, darakta, marubuci da university teacher (en) Fassara
Employers Jami'ar Ibadan
Jami'ar Ilorin
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. Biography Archived 2013-03-30 at the Wayback Machine, ′Zulu Sofola official website.
  2. "Nigeria's female writers have arrived" Archived Mayu 25, 2007, at the Wayback Machine, Sun newspaper (Nigeria), 11 December 2005.