Yetunde Arobieke (an haife ta ranar 6 ga watan Mayu, 1960), ta kasan ce ita ce kwamishiniyar ƙaramar hukuma da harkokin al'umma na jihar Legas na yanzu .

Yetunde Arobieke
Rayuwa
Haihuwa 6 Mayu 1960 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ta yi makarantar firamare ta Ikeja. daga baya, ta koma Makarantar Grammar Multi-Lateral, Okun_Owa, Jihar Ogun. Bayan kammala karatun ta na firamare, ta shiga kwalejin Adeola Odutola, Ijebu-Ode Ogun state secondary level, bayan kammala ta aka shigar da ita jami’ar Ibadan, inda ta kammala karatun ta na Bachelor of Scieince a shekarar 1983. Ta samu digirin ta na biyu a kan harkokin mulki daga Jami’ar Jihar Legas a shekarar da ta gabata ta 2008.

Manazarta

gyara sashe