Yemi Blaq
Yemi Blaq haifaffen Folayemi Olatunji ɗan wasan fina-finan Najeriya ne, mai shirya fina-finai, marubuci kuma abin koyi.[1][2][3]
Yemi Blaq | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Folayemi Olatunji |
Haihuwa | Ondo, 19 Mayu 1978 (46 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai rubuta waka da ɗan wasan kwaikwayo |
Kyaututtuka | |
Ayyanawa daga |
gani
|
Imani | |
Addini | Kiristanci |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Yemi ga Mista Olatunji Blaq a jihar Ondo ta Najeriya . Yemi Blaq ya tashi ne a Legas inda ya halarci kuma ya kammala karatunsa na firamare da sakandare duka a nan Legas ɗin. Ya halarci makarantar sakandare ta Adeyemi Demonstration a Ondo, Ondo, kuma shi ne Head boy na farko a makarantar. Ya fara wasan kwaikwayo a lokacin da yake makarantar sakandare kuma ya ci gaba har zuwa yau.[4]
Sana'a
gyara sasheYemi Blaq ya fara sana'ar sa a Nollywood a shekarar 2005. Ya yi rajista da ƙungiyar Actors Guild of Nigeria a lokacin domin ya zama jarumi. Fim ɗinsa na farko da ya kawo shi hasashe shine Lost of Lust inda ya yi aiki tare da Mercy Johnson . Bayan fim dinsa na farko, an nemi shi a masana’antar fina-finan Najeriya, kuma tun daga nan ya yi fina-finai da dama.
Fina-finai
gyara sashe- The Good Samaritan 2 (2004)
- Without Shame (2005)
- Lost to Lust (2005)
- 11 Days 11 Nights 2 (2005)
- Traumatised (2006)
- Total Control (2006)
- Sting (2006)
- Mamush (2006)
- Desperate Ambition (2006)
- Sinking Sands (2011)
- Strive (2013)
- President for a Day (2014)
- The Last 3 Digits (2015)
- Cultural Clash (2019)
- 12 Noon (completed)
- Shadow Parties (2020)
Kyauta
gyara sasheShekara | Kyauta | Rukuni | Aiyuka da aka Tantancewa | Sakamako | ƙarin bayani |
---|---|---|---|---|---|
Africa Magic Viewer's Choice Awards | Best Actor in a Leading Role | My Idol (Film) | Nasara | [5] | |
2018 | Best of Nollywood Awards | Best Kiss in a Movie | Obsession | Tantancewa | [6] |
Golden Movie Awards | Golden Supporting Actor | Tantancewa | [7] |
Magana
gyara sashe- ↑ "My voice once got me an instant job –Yemi Blaq". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2019-02-22.
- ↑ "I cried the first day I held my baby –Yemi Blaq". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2019-02-22.
- ↑ "How to deal with domestic violence –Yemi Blaq, actor". The Sun Nigeria (in Turanci). 2017-09-23. Retrieved 2019-02-23.
- ↑ "OB Crush Of The Week- Yemi Blaq!". onobello.com (in Turanci). Archived from the original on 2019-02-23. Retrieved 2019-02-23.
- ↑ Bada, Gbenga (2020-06-22). "Yemi Blaq: I'm not comfortable with fame". The Nation (Nigeria). Retrieved 2021-03-13.
- ↑ "BON Awards 2018: Mercy Aigbe, Tana Adelana shine at 10th edition". www.pulse.ng (in Turanci). 2018-12-09. Retrieved 2019-02-23.
- ↑ "2018 Golden Movie Awards Africa nominations announced". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-02-23.