Yakuur
Karamar hukuma ce a jahar najeriya
Yakuur haramar hukuma ce dake a Jihar Cross River a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya. Babban birninta shine garin Ugep. An ƙirƙiri ƙaramar hukumar (LGA) daga ƙaramar hukumar Obubra a shekarar 1987.
Yakuur | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Cross River | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 670 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Yakurr yana da yanki mai girman kilomita 670 kuma yana da yawan jama'a 196,450 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin ita ce 543.[1]
Manyan matsugunai a karamar hukumar sun haɗa da: Ugep, Mkpani, Idomi, Ekori, Inyima, Nko, Assiga, Agoi Ibami, Agoi Ekpo, da Agoi Efreke.[2]
Fitattun mutane
gyara sashe- Okoi Arikpo, ministan harkokin wajen Najeriya na farko
- Usani Uguru Usani, tsohon Ministan Neja Delta
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ "Yakurr Local Government Area". Cross River Hub (in Turanci). Archived from the original on 2021-07-14. Retrieved 2021-07-14.