Mkpani
Ƙauye a Jihar Cross River, Nijeriya
Mkpani ƙauye ne da ke cikin ƙaramar hukumar Yakurr a jihar Kuros Riba a Nijeriya. Wannan al'umma ta haifi al'ummomi biyu, Lebang, da Lopon. Mkpani tana da faɗin kilomita 120 (90ml) kuma akwai yanki mai girman murabba'in kilomita 340 na ta. Yawan jama'a shine mutane 8,000. An san al'ummar Mkpani da tsarin noman doya, rogo, masara, plantain da sauran amfanin gona. Wannan al'umma an yi ta ne da gundumomi daban-daban guda uku (3). Al’ummar yankin na da gunduma guda ɗaya kacal da ta haɗe da unguwar makwabta, Agoi-Bami. An san al'ummar Mkpani da maraba da baƙi[1][2][3]
Mkpani | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Police arrest 2 suspects over killing of policemen in Cross River - Daily Post Nigeria". Daily Post Nigeria (in Turanci). 2018-02-15. Retrieved 2018-05-31.
- ↑ "Breaking: Five persons feared killed in Cross River's renewed communal clash - Vanguard News". Vanguard News (in Turanci). 2018-04-07. Retrieved 2018-05-31.
- ↑ "Villages in Abi L.G.A, Cross River State | The Literary Fair". theliteraryfair.com (in Turanci). Archived from the original on 2018-05-12. Retrieved 2018-05-31.