Yakubu Abubakar Akilu (an haife shi a ranar 14 ga watan Maris, shekara ta 1989 a cikin garin Ago Iwoye, na Jihar Ogun ) shi ne ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya, wanda a kwanan nan ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta FC Fredericia wasa .

Yakubu Abubakar Akilu
Rayuwa
Haihuwa Ago Iwoye (en) Fassara, 14 ga Maris, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Midtjylland (en) Fassara2007-
FC Hjørring (en) Fassara2009-2010111
Kolding FC (en) Fassara2010-2010130
FC Fredericia (en) Fassara2011-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 27

Ayyuka gyara sashe

Matashin dan wasan tsakiya ne, wanda yaci kwallaye da yawa a kungiyar FC Ebedei, shine dan wasa na tara da ya tashi daga kungiyar zuwa FC Midtjylland . [1] Ya buga kakar wasa a shekara ta 2009/2010 don FC Hjørring, a kan aro daga kungiyar Danish Superliga ta FC Midtjylland . [2] A ranar 22 ga watan Disamba shekara ta 2010 matashin dan wasan na Najeriya ya bar kulob din Kolding FC kuma ya sanya hannu kan FC Fredericia . [3]

A watan Yunin shekara ta 2018, Akilu ya shiga kungiyar KSF Prespa Birlik ta Sweden. [4]

Manazarta gyara sashe