Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/Archive 2
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: A Sulaiman Z (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina neman a bani wannan agajin ne domin ƙara samun ƙarfin guiwa wajen bunƙasa Wikipedia da ma sauran ƴan uwan Wikipedia.
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Zahrah0 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Saboda samun karfin guiwa wajen kara kokarin taimakawa a hausa Wikipedia
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Hafsat3639 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Domin samun karin dama na bunkasa hausa Wikipedia, wajen gyare gyare da sauran su.
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Jidda3711 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina neman wannan agajin ne domin samun damar yin gyara a Wikipedia da kara himma.
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Ibrahim Sani Mustapha (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina neman wannan agajin ne daga gidauniyar Wikimedia ta Hausa domin samun kwarin guiwar inganta Wikipedia da ma sauran ƴan uwan Wikipedia irin su Wiktionary da dai sauransu.
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Bikhrah (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
inason aban wannan agajin ne saboda na Kara himma da kwazo a wajen bada nawa gudummuwar batare da na samu wani tsaiko ba.
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Aminu Ya'u (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina bukatar data support domin cigaba da bada gudunmuwa a hausa wikipedia, hakika hakan zai karfafa min gwiwa.20:49, 7 ga Maris, 2023 (UTC)
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Mrymaa (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
domin samun kwarin gwuiwa wajen editing
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Mbsanitera (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheNasamu damar ahallartar programmed na wikipedia wanda hakan yayi matukar janhankalina wajen ganin gudummuwar da zanba da wajen habbaka article na Hausa Wikipedia ina amfani da waya wajen yin edit a Hauwa Wikipedia kuma hakan na bani wahala kasan cewar inada Computer kuma nafi sabawa da ita. daman dalilin da yasa bana amfani da computer shi ne computern yana shamani data.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: merlinmula (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina Neman intanet data ne sabo da ina so in rinqa editing a wikipedia amma komai yayi cake yayi tsaye banda kudin sa data banda ko Sisi shiya sa nake son data
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: MaryamAhmad2 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheNayi attending Wikipedia Event wanda a lokacin na san yadda iya bada gudummuwata a matsayina na daliba mace kuma wadda ke girke girke da yawa hadda na siyarwa. Ina so na bada tawa gudummuwar sosai amman laptop dita tana da shan data sai dai nayi amfani da waya kuma hakan yana bani wahala sosai. Shiyasa nake neman data support don samun kwarin gwiwa wajen bada gudummuwata. Nagode.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: cedricsoarez (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheIna neman data support ne sabo da banda kudin da zan dinga sayen data in ringa editing a Wikipedia
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: jamilanuhu3080 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheZan cike wannan support din data ne sabo da nayi attending din Wikipedia event Naga yadda abin yake to ina so na fara edit amman banda kudin da zan saka data wannan dalilin ne yasa na cike data support
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Teemzarah (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
saboda nima inason na rinka Bada gudunmuwata a wikipedia to amma sayen data sai a hankali saboda ni daliba ce.
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Fineboileey (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
ina son data support ne saboda na samu kwarin guiwar bada gudunmuwa Sosai
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: 23salma (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheIna bukatar wanna tallafin ne domin ina so in samar wa mutane da dama su karu da ilimi ta hanyar amfani da Wikipedia hausa da kuma bunkasa ilimin dake acikin Wikipedia. Domin yin haka ina bukatar intanet access wanda haka zai faru ne kadai idan ina da isashiyar data da zan yi amfani dashi wajen bincike da kuma tara bayanai.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: losblancos17 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sashesaboda ba da gudunmuwa da ciga ban Hausa Wikipedia gaba daya
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: erdnernie (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
A matsayina na editan Wikipedia na Hausa, ina bukatar tallafin data domin in samar da ingantattun bayanai da ke nuni daidai da harshen Hausa da al’adun Hausawa. Ta hanyar yin aiki tare da binciko iliminmu. za mu iya gina encyclopaedia mai cike da bayanai wanda zai zama wata hanya mai mahimmanci ga masu jin harshen Hausa da waɗanda ba su jin magana ba.
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Abdulrahim imrana (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheSaboda indunga editing ko bada gudunmuwa shafin hausa wikipedia
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Yusuf Sa'adu (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheIna buƙatar neman ƙarin Data support, domin cigaba da bada gudunmawa a Hausa Wikipedia, na amshi ta farko ta watan Fabrairu kuma nayi aiki da ita wajen yin editing da wasu gyare-gyare a Hausa Wikipedia, ina fatan ƙara ban wata zai ƙara min hazaƙa a watan da zamu shiga na April. Nagode dafatan za'a duba buƙata ta.
Neman intanet data
gyara sasheSabon request |
User: Aminu Badamasi (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheIna neman tallafin data domin cigaba da bada gudunmuwa a wannan shafi na Hausa Wikipedi.
Neman intanet data
gyara sasheSabon request |
User: Abdulmuddalib Iabrahim Salisu (talk) 11:34, 29 ga Afirilu, 2023 (UTC) ([[User_talk:Abdulmuddalib Iabrahim Salisu (talk) 11:34, 29 ga Afirilu, 2023 (UTC)|shafin tattaunawa]] • [[Special:Contributions/Abdulmuddalib Iabrahim Salisu (talk) 11:34, 29 ga Afirilu, 2023 (UTC)|hausa edits]] • statistics • logs • [[Special:CentralAuth/Abdulmuddalib Iabrahim Salisu (talk) 11:34, 29 ga Afirilu, 2023 (UTC)|accounts na wiki]] • [[Special:Emailuser/Abdulmuddalib Iabrahim Salisu (talk) 11:34, 29 ga Afirilu, 2023 (UTC)|imel]] • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheIna neman wannan tallafi domin na cigaba da bada gudunmuwa a hausa wikipedia bani wannan tallafi zai taimaka min sosai