Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Merlinmula! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 8 ga Maris, 2023 (UTC)Reply

Jan hankali

gyara sashe

Barka da aiki @Merlinmula, la'akari da yadda kake kirkirar maƙaloli a Hausa Wikipedia akwai bukatar ka koyi yadda ake kirkirar mukala kafin ƙirƙirar sabuwar mukala. Rashin bin ƙa'idojin zai iya sakawa masu gudanarwa su goge maƙalolin da ka kirkira. Gwanki(Yi Min Magana) 06:29, 19 ga Yuni, 2023 (UTC)Reply

Refrigerator

gyara sashe

Aslm @Merlinmula, Barka da warhaka da fatan muna lafiya. Zamu goge wannan mukala Refrigerator saboda akwai cikakkiyar mukala a shafin Hausa mai suna Firinji.

Bissalam. Patroller>> 12:13, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)Reply

Tattaunawa

gyara sashe

Haffa Dev moha2507 (talk) 13:23, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Tattaunawa

gyara sashe

User:ibrahim abusufyan Dev moha2507 (talk) 13:25, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Tattaunawa

gyara sashe

@Dev ammar Barka dae vivo Dev moha2507 (talk) 13:27, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

@BnHamid Dev moha2507 (talk) 22:40, 16 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Kula da saka hoto

gyara sashe

Barka da aiki @Dev moha2507, yawancin hotunan da kake sakawa a makala basu da alaka da ita ko kuma kana sala su ba a yadda ya dace ba. Na sani gasar WPWP da kake yi ta saka ka'idodi kuma baka bin ka'idodin su. Kana bata mana makaloli a kokarin ka na cinye gasa. Ka koma ka sake duba sharuddan gasar WPWP kafin ka ci gaba da saka hotuna a Hausa Wikipedia. Rashin bin ka'ida zai iya jawa masu kula da Hausa Wikipedia su dakatar da kai daga gyara.

Gwanki(Yi Min Magana) 21:23, 19 ga Augusta, 2024 (UTC)Reply

Neman Karin Bayani

gyara sashe

@Gwanki nasaka hotuna Anna kaciresu inaso so kamin karin bayani banda hotunan da ke jikin wikidata za a rinka anfani dasu ne?dan allah kamin reply sabida abinda akwai wuya ,abar mutum a duhu Dev moha2507 (talk) 11:46, 20 ga Augusta, 2024 (UTC)Reply