Wiam Dahmani
Wiam Dahmani (Larbanci: وئام الدحماني) (haihuwa 18 Augustan shekarar 1983, Rabat, Morocco; mutuwa: 22 Afrilun 2018, Abu Dhabi, UAE) ta kasance yar'fim din Morocco ce, maiwatsa labarai, kuma mawakiya wacce ke rayuwa a UAE.[1] Tayi shirye-shirye acikin fina-finan Pakistan kadan, kamar su ; Ishq Khuda, Hijrat, da Hotal.
Wiam Dahmani | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kenitra (en) , 22 ga Augusta, 1983 |
ƙasa | Moroko |
Mazauni | Taraiyar larabawa |
Mutuwa | Abu Dhabi (birni), 22 ga Afirilu, 2018 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Larabci Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mai gabatar wa, mawaƙi da mai gabatarwa a talabijin |
Kayan kida | murya |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm6290667 |
Farkon rayuwa
gyara sasheAn haife ta a watan Augusta 22, 1983 a birnin Rabat, Morocco. Ta kammala karatun ta ne daga Jami'ar Amurka ta Sharjah dake Birnin Sharjah a kasar UAE ta samu Bachelor na Kimiyya a fannin Environmental Sciences.[2]
Aiki
gyara sasheDa fari tayi aikin watsa labarai a gidan telebijin na Dubai TV,[3] sannan ta rike shugabancin bangaren wakoki da vidiyoyi. A 2010, tafara aiki a Indiya. A 2012, ta koma bangaren wakilta da bayan ta shiga cikin jerin shirye-shiryen (Girls) extension actress.[4] Ta fito a Pakistani film na farko tare da Ishq Khuda, wanda ya fito a shekarar 2013 kuma fim ya kasance matsaikaici a (Average Grosser) a Box Office.[5] A 2016, ta fito acikin fina-fina biyu na Pakistani films Hijrat da Hotal, ansanya wa suna da "Item Girl". Ta kuma yi aiki tare da kamfanin Zee Aflam.
Mutuwa
gyara sasheTa rasu a ranar 22 Afrilu na 2018 bayan samun bugun zuciya.[6] A lokacin tana da shekaru 34 a rayuwarta.[7] Kamar yadda jaridu suka buga, mahaifiyarta ce ta tsinci gawarta a dakin otel a Abu Dhabi, sannan daga baya aka birne ta a nan.[8]
Fina-finai
gyara sashe- 2013: Ishq Khuda as Kulsoom
- 2016: Hijrat as Dancer
- 2016: Hotal as Dancer
Vidiyoyi
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "سيرة الفنانة وئام الدحماني". Movieana.net. Archived from the original on 2020-06-17. Retrieved 2020-11-04.
- ↑ "Moroccan actress Wiam Dahmani dies aged 34". Arab News (in Turanci). 2018-04-23. Retrieved 2018-05-18.
- ↑ Wiam Dahmani .. from the media to the song and representation Archived 2016-03-07 at the Wayback Machine،
- ↑ http://alyuom7.blogspot.com/2012/09/blog-post_420.html?m=1
- ↑ "Wiam Dahmani's Lollywood adventure - The Express Tribune". The Express Tribune (in Turanci). 2012-06-15. Retrieved 2017-07-11.
- ↑ "Moroccan actress Wiam Dahmani dies aged 34". Arab News (in Turanci). 2018-04-23. Retrieved 2018-05-18.
- ↑ Report, Web. "Moroccan artist Wiam Dahmani dies at 34". www.khaleejtimes.com. Retrieved 2018-05-18.
- ↑ Editor, Sara Al Shurafa. Web News (2018-04-24). "34-year-old Moroccan celebrity who died was depressed". GulfNews. Retrieved 2018-05-18.CS1 maint: extra text: authors list (link)