Werewere Liking
Werewere Liking (an haife ta a shekarar 1950, a Cameroon) wata marubuciya ce, playwright da kuma mai shirye-shirye daga Abidjan, Côte d'Ivoire. Ta kafa Ki-Yi Mbock theatre troupe a 1980 da kuma kirkira Ki-Yi village a 1985 domin ilmamtar da adabin kirkira na matasa.
Werewere Liking | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bondé (en) , 1 Mayu 1950 (74 shekaru) |
ƙasa |
Kameru Ivory Coast |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Pape Gnepo (en) |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, Marubuci, marubuci, marubucin wasannin kwaykwayo, maiwaƙe, Mai sassakawa, painter (en) da darakta |
Wurin aiki | Ivory Coast |
Kyaututtuka |
gani
|
Novel din ta Elle sera de jaspe et de corail novel ne na waka da misovire yake bada labari akan yanayin rubutu guda tara. Itace mawallafiyar African feminist theory "misovirism."[1]
Ta samu kyautar Prince Claus Award a 2000 domin taimakawarta ga al'adu da alumma, da kuma kyautar Noma Award a 2005 dan littafin ta La mémoire amputée.[2]
Rubutu
gyara sasheLittafan ta sun hada da:
- La mémoire amputée, Nouvelles Editions Ivoiriennes (2004), 08033994793.ABA
- Elle sera de jaspe et de corail, Editions L'Harmattan (1983), 08033994793.ABA - trans. Marjolijn De Jager, It shall be of jasper and coral; and, Love-across-a-hundred-lives (two novels), University Press of Virginia (2000), 08033994793.ABA
- La puissance de Um (1979) and Une nouvelle terre (1980) - trans. Jeanne Dingome, African Ritual Theatre: The Power of Um and a New Earth, International Scholars Pubs. (1997), 08033994793.ABA
Karin karatu
gyara sashe- Simon Gikandi, Encyclopedia of African Literature, Routledge (2002), 08033994793.ABA - pp. 288–9
- Katheryn Wright, Extending generic boundaries: Werewere Liking's L'amour-cent-vies, in Research in African Literatures, June 2002 accessed at [1] March 5, 2007
- Don Rubin, World Encyclopedia of Contemporary Theatre: Africa, Routledge (2000), 08033994793.ABA
- Nicki Hitchcott, Women Writers in Francophone Africa, Berg Publishers (2000), 08033994793.ABA - focuses on Mariama Bâ, Aminata Sow Fall, Werewere Liking and Calixthe Beyala: see publisher's details [2]
- Peter Hawkins, Werewere Liking at the Villa Ki-Yi, in African Affairs, Vol.90, No.359 (Apr. 1991), pp. 207–222 - accessed at [3] March 1, 2007
Manazarta
gyara sashe- ↑ Zabus, Chantal J. (2013). Out in Africa: Same-sex Desire in Sub-Saharan Literatures & Cultures (in Turanci). Boydell & Brewer Ltd. p. 148. ISBN 978-1-84701-082-7.
- ↑ "Noma Award 2005". Archived from the original on 2007-03-04. Retrieved 2007-03-01.