Vincent Obasi Usulor
An zabi Vincent Obasi Usulor A zaɓi matsayin Sanata na mazabar Ebonyi ta Tsakiya ta jihar Ebonyi, Najeriya a farkon Jamhuriya ta Hudu ta Najeriya, yana kan takarar jam'iyyar PDP. Ya hau mulki a ranar 29 ga watan Mayu 1999.[1]
Vincent Obasi Usulor | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 - Julius Ucha → District: Ebonyi Central | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jihar Ebonyi, 15 ga Yuli, 1948 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | 20 ga Yuni, 2006 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Bayan ya hau kujerarsa a majalisar dattijai an kuma nada shi kwamitoci kan Dokoki da Ayyuka, Masana'antu, Kimiyya & Fasaha, Harkokin 'Yan Sanda, Tsarin Kasa da Babban Birnin Tarayya (mataimakin shugaba).[2]
Duba sauran wasu abubuwan
gyara sashe- Jerin mutanen da suka fito daga jihar Ebonyi
Manazarta
gyara sashe- ↑ "FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA LEGISLATIVE ELECTION OF 20 FEBRUARY AND 7 MARCH 1999". Psephos. Retrieved 2010-06-22.
- ↑ "Congressional Committees". Nigeria Congress. Archived from the original on 2009-11-18. Retrieved 2010-06-22.