Ummarun Kwabo

Ɗan siyasan Najeriya

Ummarun Kwabo

Ummarun Kwabo
Rayuwa
Haihuwa jihar Sokoto, 10 ga Maris, 1950 (74 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Yadda ake furta Ummarun kwabo

ɗan siyasan Najeriya ne, ɗan agaji kuma ɗan kasuwa . Kuma shugaban STCC Group na kamfanoni tare da kamfanoni fiye da 10 sun shiga cikin Ginin, sufuri, mai da iskar gas, Real Estate, Pharmaceutical, Construction and General contractors[1][2][3][4][5][6][7] [

Jarma ta kuma sami lambar yabo ta Peace Achievers International Award[8][9]

Bayan Boko Haram sun kuma ruguza Maiduguri, yara da yawa sun zama marayu suna yawo akan titi. A shekararI 2018, Jarma ya kirkiri gidan marayu mai suna UK Jarma Academy a Jihar Sokoto inda kwabo ya sadaukar da gidan shi a Abuja wanda yayi rancen kudi naira miliyan sittin a shekara a gidan marayun sannan ya ƙara da niyyar sa na karo marayu 200 daga Jihar Borno, da Jihar Yobe haɗi da kananonin hukumomi 23 na sokoto don karatun su daga Firamare har zuwa Jami'ah inda ya bayyana a hirar da akayi da shi a Muryar Amurka sashin Hausa.[10][11][12][13]

A shekarar 2017 ya dauki nauyin daurin auren ma'aurata 100 da ba za su iya yin aure a jihar Sokoto ba.[14][15][16]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://saharareporters.com/2015/03/28/sokoto-state-apc-chieftains-arrested
  2. https://www.blueprint.ng/rejoinder-on-meeting-of-pdp-bigwigs-with-senator-gobir-uncovered/
  3. https://allafrica.com/stories/202008120049.html
  4. http://www.gamji.com/article5000/NEWS5158.htm
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-25. Retrieved 2023-03-23.
  6. https://dailytrust.com/campaign-daniya-cautions-politicians-against-harassment-intimidation-of-opponents/
  7. https://globalpatriotnews.com/political-thuggery-sokoto-deputy-governor-spits-fire/
  8. https://peaceachieversawards.com/2020/11/21/alh-dr-ummarun-kwabo-aa-jarman-sokoto-to-receive-peace-achievers-international-award/
  9. https://www.xtra.net/news/nigeria/governor-sule-agf-malami-bags-peace-achievers-international-awards-330304[permanent dead link]
  10. https://nnn.ng/orphanages-in-north-east-seek-support-as-cultural-religious-factors-hamper-domestication-of-child-rights-act/
  11. https://mmawt.org/2018/03/10/wife-sokoto-state-governor-visits-orphans-adopted-idp-camps-sokoto-state-elder-statesman-philanthropist-2/ Archived 2018-03-18 at the Wayback Machine
  12. https://www.facebook.com/permalink.php?id=367000117227975&story_fbid=705473426713974
  13. https://www.premiumtimesng.com/regional/nwest/280971-eid-el-kabir-sokoto-govt-sultan-donate-cows-to-idps-camp.html?tztc=1
  14. https://punchng.com/sokoto-philanthropist-to-sponsor-wedding-of-100-couples/
  15. https://dailynigerian.com/hausa/ummarun-kwabo-aa-jarman-sakkwato-zai-aurar-da-samari-100-jihar-sakkwato-fit/
  16. https://www.xtra.net/news/nigeria/philanthropist-sponsor-wedding-100-couples-sokoto-53903[permanent dead link]