Tochukwu Oluehi (an haife ta 2 ga Mayu shekarar 1987) 'yar ƙwallon ƙafa ce ta Nijeriya] wacce ke wasa a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar Segunda División Pro ta Sipaniya da ke CD Pozoalbense da kuma ƙungiyar mata ta Nijeriya.

Tochukwu Oluehi
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 2 Mayu 1987 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Lagos
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta Millenium Secondary School, Egbeda (en) Fassara
Harsuna Nigerian English
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya-400
Bayelsa Queens (en) Fassara2006-2010
Sunshine Queens F.C. (en) Fassara2011-2013
  Bobruichanka Bobruisk (en) Fassara2013-2013
Rivers Angels F.C. (en) Fassara2014-2015
Medkila IL (en) Fassara2016-2016190
Rivers Angels F.C. (en) Fassara2017-2020
CD Pozoalbense (en) Fassara2020-2020
Maccabi Kishronot Hadera F.C. (en) Fassara2020-2021
Hakkarigücü Spor (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 1.5 m
Imani
Addini Katolika

Ayyuka gyara sashe

Kulab gyara sashe

Oluehi ta taka leda a Bobruichanka Bobruisk a gasar zakarun Turai ta mata ta shekarar 2013-14. A watan Afrilun ahekarar 2016, Oluehi da takwararta Cecilia Nku suka bar Rivers Angels suka koma kulab din Norway na Toppserien Medkila IL.[1] Ta buga wa Medkila wasanni 21,[2] kafin ta koma Rivers Angels[3] kuma tun a 2017 ne kyaftin din kungiyar, na Angels.[4]

Na duniya gyara sashe

Ta kuma buga gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta FIFA sau uku sannan kuma a wasannin Olympics na bazara ga kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya.[5]

Nassoshi gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  1. "Super Falcons' Nku, Oluehi Join Norwegian Club". Complete Sports Nigeria. 14 April 2016. Archived from the original on 20 June 2023. Retrieved 18 July 2016.
  2. Tochukwu Oluehi - Profil - Norges Fotballforbund
  3. "Oluehi the hero as Rivers Angels lift AITEO Cup | ACLSports". Archived from the original on 2021-03-05. Retrieved 2020-11-04.
  4. Rivers Angels captain Tochukwu Oluehi
  5. Tochukwu Oluehi NBC Olympic biography