Terra Kulture
Terra Kulture cibiyar fasaha ce da al'adu a Legas mai haɗe da gidan abinci.[1][2]
Terra Kulture | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Terra Kulture |
Iri | ma'aikata da tourist attraction (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Ƙaramar kamfani na | |
Harshen amfani | Turanci |
Mulki | |
Hedkwata | jahar Lagos |
Mamallaki | Terra Kulture |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2003 |
terrakulture.com |
Terra Kulture Arts & Studio Limited | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Terra Kulture |
Iri | Cultural Institution |
Ƙasa | Najeriya |
Ƙaramar kamfani na | |
Harshen amfani | Turanci |
Mulki | |
Hedkwata | Tiamiyu Savage Street, Victoria Island, Lagos |
Mamallaki | Terra Kulture |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2003 |
terrakulture.com |
Kafawa
gyara sasheLauyan Najeriya Bolanle Austen-Peters ce ta kafa Terra Kulture a shekara ta 2003.[3]
Cibiyar ta kasance gidan cin abinci, da ke aiki a matsayin gidan abinci irin na gida Najeriya, kantin sayar da littattafai da wurin al'adu,[4] tana gudanar da bikin nunin zane-zanen fasaha a Najeriya,[5] wasan kwaikwayo,[6] da karatun littattafai da kuma azuzuwan darussan harshe da suka haɗa da manyan harsunan Najeriya guda uku, Hausa, Ibo da Yarbawa.[1]
Abubuwan da ake yi na shekara-shekara a Terra Kulture sun haɗa da gwanjon[7] fasaha da bikin Taruwa na Ƙirƙirar zane.[8][9]
Terra Arena
gyara sasheTerra Kulture ya ƙaddamar da gidan kallon wasan kwaikwayo mai kujeru 450 mai suna Terra Kulture Arena, wanda ke da hedkwata a Tiamiyu Savage Crescent, Victoria Island, Lagos, Najeriya.[10]
Terra Academy for The Arts (TAFTA)
gyara sasheHar ila yau, Terra Kulture tana da haɗin gwiwa tare da Gidauniyar Mastercard don ƙarfafa 65,000 Matasan Najeriya,[11] wani yunƙuri ne wanda zai samar da wani muhimmin sashi na Shirin Terra Academy For The Arts (TAFTA).[12]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Akeem Lasisi (31 October 2014). "Terra Kulture has organised over 200 exhibitions l–Austen-Peters". The Punch. Archived from the original on 29 November 2014. Retrieved 29 November 2014.
- ↑ Oresanya, Demilade (6 November 2014). "Terra Kulture @10: Making Nigerian Art, Culture and Lifestyle a Priority" . CPAfrica. Retrieved 2 January 2015.
- ↑ Rita Ohai (2 November 2014). "Austen-Peters: Living for the love of art" . BusinessDay. Archived from the original on 3 March 2016. Retrieved 10 November 2014.
- ↑ "TERRA KULTURE celebrating a decade of Greatness at the 10th Anniversary of Terra Kulture". Television Africa. 17 November 2014. Retrieved 3 January 2015.
- ↑ Japheth Alakam (10 December 2014). "The masters showcase class at Distinction 2". The Vanguard. Retrieved 2 January 2014.
- ↑ Onnaedo Okafor (12 November 2014). "Terra Kulture: The One-Stop Nigerian Cultural Shop" . The Pulse. Retrieved 3 January 2015.
- ↑ "Art auction market looks up, makes N286.6m in 2013" . Businessday. 10 January 2014. Retrieved 3 January 2014.
- ↑ Tolu Ogunlesi (17 October 2014). "The Africa report". Retrieved 2 January 2015.
- ↑ "Drama combines with dance, music at second edition of Taruwa Festival". Daily Independent. Retrieved 2 January 2015.
- ↑ " 'History made in Nigeria film industry with the new 450-seater theatre". Pulse. Retrieved 3 April 2017.
- ↑ Terra Kulture, Mastercard Foundation partner to create opportunities for creatives" l. The Guardian . Retrieved 19 June 2022.
- ↑ Terra Kulture, Mastercard Foundation Partner to Empower 65,000 Young Nigerians" . This Day Live Newspaper. Retrieved 29 June 2022.