Barka da zuwa!

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Mustafa Gom Muhammed! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.~~~~ Gwanki(Yi Min Magana) 21:00, 4 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Mustafa Gom Muhammed! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 4 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Notice for wrong title

gyara sashe

Hi! Sorry for writing in English. I noticed you created an article about Dutsen Hajar under the title "Mustafa Gom Muhammed." I have moved it to Dutsen Hajar. I hope that's okay. Happy editing!

And I also wonder how did you write an article within 2 minutes? --魔琴 (talk) 19:56, 5 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Sorry no issues i created that article by mistake under my name i accidentally created that pahe under my name so no issues for that and and i am creating only stub articles so thats why i creating pages quickly. and thank you for your correction. Mustafa Gom Muhammed (talk) 19:59, 5 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Inganta Makala

gyara sashe

Aslm. @Mustafa Gom Muhammed Brk da yau. Na ga kana ta fassara makala hakan abune mai kyau. Sai dai baka karasa makala iya section ɗaya ko biyu kake yi ka barta ka kuma wata. Sannan babban abun duba ma shi ne suna da rauni sosai. Ma'ana bahaushe bazai iya karanta layi 2/3 ya fahimci duk abinda ake nufi ba. Kaga haka akwai illa to ina ga wanda yake koyan Hausa ya zo karantawa ?!!!.

Kirana a gare ka shi ne ka riƙa inganta duk maƙalar da ka fassara kuma ka fassara ta duka. Idan kana neman karin bayani ka diba saman wannan tattaunawar akwai Sakon Maraba kuma yana kunshe da dukkan wani bayani da ka ke iya tambaya akai. Bugu da kari kana iya tuntuba ta ko wani Editor ɗin, idan ka so hakan. Nagode. BnHamid (talk) 03:56, 6 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply