Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Mamee3370! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 27 Mayu 2023 (UTC)Reply

Searching/Nemo

gyara sashe

Aslm, @Mamee3370 Sannu da kokari. Ina so ne in ankarar da ke game da ƙirƙirar/fassara maƙala. Ya kamata kafin ki soma ƙirƙirar ko fara, fassara sabuwar makala da ki tabbatar kinyi #Searching a Hausa Wikipedia, kuma kin tabbatar babu wannan maƙalar se ki soma. Idan kuma an riga da an kirkiri maƙalar za ki tabbatar a yayin da ki kaga bayanan da aka rubuta maki a lokacin da ki kayi searching na suna/ko wani abunda ki ke so, ki rubuta maƙala akai.

An riga da an fassara maƙalar Hasumiyar Gobarau to amman kin daɗa fassara akanta. Wanda hakan kan iya rusa ko shafar inganci bayanan da aka zuba tun farko. A yanzu makalar tunda akwai ta, to bata buƙatar a fassara wata-saman-wata ko double translation a maƙala ɗaya. Abinda ta ke bukata kawai shine: Gyara, ko Sabuntawa idan an samu information akai. Nagode Hassan Abdulhamid (talk) 05:24, 4 Disamba 2023 (UTC)Reply

Kullewa

gyara sashe

Barka dai @Mamee3370, na kulle ka na tsawon sati daya domin baka damar duba Wannan shafin domin koyon yadda ake gyara Wikipedia. Da yawan maƙalolin ka basu da kyau sam kuma suna bukatar a Inganta su. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 06:33, 9 Disamba 2023 (UTC)Reply

Mamee3370 ni bakuwace a hawikipedia nakasance maisha'awan rubucerubuce da karance karance inaso nazama daya daga cikin kwararru a hawikipedia,bandauka kuskure nakeyiba awajan yin editing dinba, amma dan Allah narokeka karkuyi blocking dina,kadaurani akan hanya mai inganci wanda bazan sabawa ka'idojin hawikipedia ba koda screen record ne please and please, nagode dabani lokacinka. Mamee3370 (talk) 06:46, 10 Disamba 2023 (UTC)Reply
Kayi hakuri kuyi unblocking dina dan Allah Mamee3370 (talk) 07:14, 10 Disamba 2023 (UTC)Reply
Aslkm yau sati daya yaciki ayimin alfarma amin unblocking din da akamin please 🙏 Mamee3370 (talk) 16:41, 15 Disamba 2023 (UTC)Reply