Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Maliky! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Em-mustapha t@lk 18:43, 14 ga Augusta, 2020 (UTC)Reply


Assalamu Alaikum

gyara sashe

Malam Maliky barka da wannan lokaci. Dan Allah inaso nayi wata magana da kai Privately. Please ka neme Ni a +2347019977117 Nagode. - Abubakar A Gwanki (talk) 16:47, 29 ga Janairu, 2021 (UTC)Reply

Wslm, Sai yau naga sakon naka InshaAllah zan maka magana. Maliky (talk) 07:40, 14 ga Maris, 2021 (UTC)Reply

Gyara mukala

gyara sashe

Assalamu alaikum, barkan ka da kokari, naga ka kirkira wannan mukalar Nusaiba Shuaibu Ahmad, kayi kokari ka kara samar da reference/Manazarta, domin kada admin ya goge shafin. da fatan zaka yi haka. An@ss_koko(Yi Magana) 05:22, 28 ga Maris, 2021 (UTC)Reply