I Ibrahim muhammad by name, from kaduna state Nigeria. I'm here to edit articles on Hausa Wikipedia and other wikis.

Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibrezz10! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 05:36, 3 Satumba 2021 (UTC)Reply

Barka da kokari

gyara sashe

Muna farin ciki da bada gudunmuwarku domain samar da ilimi dan amfanar da duniya baki daya, dafatan ba zaku gajiya ba. Sai dai wani hanzari shine, yawancin mukalolin da kuke yi basu da ingantaccen fassara ta yadda wani da zai iya karantawa ko fahimta, irin wadannan mukaloli maimakon su bada ilimi sai dai su kawo cikas ga kokarin mu na samar da ilimi, domin sukan kori Mai karatu yaƙi dawowa domin cin karo da ire-iren waɗannan muƙaloli marasa ingancin fassara wanda ba zaka iya fahimtar mai muƙalar ke yin magana akai ba. misali, AccessBank Liberia, André Holland da sauran su. Duk muƙalar da bata da ƙaranci fassarar da za'a iya fahimtar me take magana akai, zan goge ta. Gara kuyi fassara muƙala ɗaya mai inganci akan dayawa marasa inganci. Nagode. Em-mustapha talk 00:34, 30 Satumba 2021 (UTC)Reply