Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Fatima shuaibu waziri! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:30, 27 Mayu 2023 (UTC)Reply

Gyara Fassara

gyara sashe

Barka da aiki @Fatima shuaibu waziri, Akwai gyare-gyare a maƙalolin ki sosai, kina wallafa makala babu Manazarta, Kuma fassarar da bata kammala ba. Idan kika cigaba da ƙirƙirar makala a irin wannan yanayin zan kulle ki daga gyara Hausa Wikipedia. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 10:24, 21 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply