Desultanameer
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Desultanameer! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. Em-mustapha t@lk 07:20, 10 Disamba 2020 (UTC)
Hannatu Bashir
gyara sasheBarka da ƙoƙari, naga ka ƙirƙiri maƙalar Hannatu Bashir! Sai dai bani ganin cewa ta cancanci maƙala ayanzu domin ina tantama dangane da shahararta, amma idan ka tabbatar da shahararta zaka iya bijiro da nassoshin da suka nuna hakan, sannan wannan wikipedia ce a harshen Hausa, anason dukkanin bayanan da zasu kasance aciki su zama a harshen ba da turanci ko wani harshen ba. Ina fatan zaka maida bayanan zuwa Hausa. Zaka iya zuwa wikipedia ta Turanci ka rubuta da harshen turanci idan har shine harshen da kafi iya amfani dashi. Nagode. Em-mustapha t@lk 11:16, 14 Disamba 2020 (UTC)