Tattaunawar user:Jnr 11

(an turo daga Tattaunawar user:Abdurra'uf)
Latest comment: shekara da suka gabata 1 by Gwanki in topic Gyara

Barka dae

Barka da safiya

gyara sashe

Ina maka fatan alheri Devlosopher (talk) 07:45, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)Reply

Barka dai Abdurra'uf Uthman 10:03, 7 Disamba 2023 (UTC)Reply

Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdurra'uf Uthman! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)Reply

Barka da aiki

gyara sashe

Sannu da aiki User:Jnr 11, Akwai yiwuwar zan goge da yawa daga cikin maƙalolin da ka kirkira saboda ka yi su ba tare da bin ƙa'idodin kirkirar makala a Wikipedia ba. Domin sanin yadda ake kirkirar makala shiga Yadda ake rubuta mukala. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 16:28, 19 ga Augusta, 2023 (UTC)Reply

Alright Mr Gwanki. Na gode da gyaran da kayi mun, sannan na fara gyara articles ena da kuma bin ka'idojin edits. Edan da dama zaka iya accessing ka gani. Thanks sir. Abdool_jnr (talk) 18:33, 3 Satumba 2023 (UTC)Reply

Sashe ɗaya.

gyara sashe

Aslm, @User:Jnr 11 naga kana ta fassara makalaloli, hakan abu ne me kyau. Sai dai ya kamata ka kara inganta/faɗaɗa dukkan wata makala da ka fassara/kirkira, duba da idan kayi Sashe ɗaya ko biyu (Paragraph), sai ka barta ka tafi kayi wata kuma.

Ya dace, Misali idan makala ta Turanci na da sashe kamar 10-(10 Paragraph) to ka tabbatar kayi dukkan wannan Paragraph 10 kafin ka kuma, koma fassara wata maƙalar kuma, ko da a hankali ne ba lalle sai a rana ɗaya-lokaci ɗaya ba, kafin ka nemi fassara/ƙirƙir wata kuma ba. Da fatan za'a kula. Nagode. BnHamid (talk) 06:02, 1 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Waslm. Na gode sossai insha'Allah zan yi qoqarin hakan. ngd. Abdool_jnr (talk) 08:00, 26 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Gyara

gyara sashe

Barka dai User:Jnr 11, Sannu da kokari. A baya bayan nan naga kana yawan kirkirar maƙaloli amma babu Manazarta ko References ka sani dukkan maƙalar da bata da Manazarta to bata cika sharadin Wikipedia ba. Akwai yiwuwar za'a goge dukkan maƙalar da kayi ta babu Manazarta ko kuma a kulle ka daga cigaba da gyara a Hausa Wikipedia. Domin sannin yadda ake saka Manazarta ka shiga Wannan shafin. Gwanki(Yi Min Magana) 11:38, 12 Disamba 2023 (UTC)Reply

Koma shafin edita "Jnr 11".