Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdulrahman S Adam! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:01, 6 ga Augusta, 2022 (UTC)Reply

Mukala:"Hadisi na goma Sha bakwai (Arba'una Hadisi)"

gyara sashe

Assalamu alaikum, Malam Abdulrahman S Adam da fatan kana lafiya. Hakika na ga alama baka fahimci Wikipedia ba domin wannan shafi da ka kirkira ba ta da nasaba da aikin da mukeyi a nan. Ana rubuta bayanai ne akan abubuwa, mutane da wurare ba wai ka rubuta hadisi kayi sharhi ba. Misali zaka iya rubuta article akan Arba'una Hadis cewa littafi ne da ke dauke da hadisan Manzon Allah SWA guda arba'in wanda Bukhari da Muslim suka ruwaito.. amma ba kayi sharhi akan hadisi guda daya ba. Saboda haka zamu goge wannan shafi da ka rubuta domin bata dace da aikinmu a nan ba. Idan kana neman karin bayani zaka iya duba wannan shafin https://en.wikipedia.org/wiki/Help:Your_first_article.Uncle Bash007 (talk) 11:45, 20 Satumba 2022 (UTC)Reply